Da’awa: Rabi’u Kwankwaso na NNPP ya yi ganawar sirri da jigon APC Wamakko kan komawa jam’iyyar. Hukunci: Yaudara ce. Bincike Dubawa ya gano cewa Wamakko bai gana da Kwankwaso ba, tsohon hoto ne da aka yi 2020 ake yadawa. Cikakken Bayani Ana ci gaba da rade-radin sauya shekar madugun siyasar Kwankwasiya kuma tsohon dan takarar …
Round-Up: Ali Ndume in Senate, Juju musician’s death hoax, others, top claims we fact-checked this week
As misinformation works round the clock, so do fact checkers. In another week of monitoring and addressing “fake news,” here are the top claims DUBAWA verified. Toilet paper and women…