Da’awa: Wani mai amfani da shafin X na da’awar cewa fiye da kashi 70 cikin 100 na al’ummar Najeriya ba su da ilimi. Hukunci: Karya ce! Binciken baya-bayan nan wanda ma’aikatar ilimi a Najeriya ta yi ta yi kiyasin cewa kashi 31 cikin dari ne kadai ba su da ilimi. Cikakken bayani Yayin da ake …
Must candidates be registered voters in constituencies they seek to represent?
Claim: A Facebook user has alleged that a candidate vying for election must be a registered voter of the constituency they seek to represent. Verdict: False! Research conducted by DUBAWA…