Da’awa: Wani bidiyo da ya yadu a shafin WhatsApp ya nuna yadda wasu mutane a arewacin Najeriya ke zuba “siminti” cikin busasshen wake don tattalinsa ko ajiya. Hukunci: YAUDARA CE. Bincike da DUBAWA ta gudanar ya gano cewa wannan farin abun da ake gani sinadarin (calcium carbonate) ne ba siminti ba kamar yadda mai da’awar …
False! No giant statue exists in New England Ville
Claim: A Facebook post by Born 2 Blog alleged that the New England Ville community in Freetown had decided to build a giant portrait of one of its stakeholders. The…