Da’awa: Wani mai amfani da Facebook Mamman Modukur, ranar tara ga watan Yunin 2025, ya yi da’awar cewa Abba Kyari ya kai matakin mataimakin supeto Janar na ‘yan sanda kuma yanzu ya isa ya sami karin girma zuwa sufeto Janar na ‘Yan sanda. Mannan Modukur ya kuma yi wasu karin bayanin da ke bukatar tantancewa. …
Five key takeaways from DUBAWA’s report on surrogacy in Nigeria
On Sept. 17, 2025, DUBAWA published an investigation exposing a flourishing surrogacy practice that promotes the exploitation of women in exchange for paltry sums in Nigeria. The investigation revealed how…