Da’awa: Wasu daga cikin masu amfani da shafin Facebook kamar a wadannan wurare here da here da here sun yi da’awar cewa majalisar dattawa a Najeriya karkashin jagorancin Godswill Akpabio ta amince da sabuwar dokar yaki da masu aikata zamba ta intanet ta shekarar 2025. Hukunci: Yaudara ce, DUBAWA a binciken da ta yi ta …
Karya ce! Ba Najeriya bace kasa da ke kan gaba da mafi yawan masu ilimi a Afurka ba
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya fitar da wata wallafa (posted) dauke da jerin sunaye na “kasashe da ya bayyana da cewa su suka fi yawan masu ilimi…