Da’awa: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa Najeriya ce kasa mafi tsadar mai a cikin kasashen masu arzikin man fetur. Hukunci: Yaudara ce. Binciken DUBAWA ya gano cewa Najeriya ba ita ce mafi tsadar mai ba a cikin kasashen masu arzikin man fetur. Cikakken Bayani Najeriya na daya daga cikin manyan kasashen …
Gwamnan Kano ya yi kuskure wajen bayyana sakamakon shekarar ta 2025 na jiharsa a jarrabawar SSCE na cikin gida wadda hukumar NECO ke shiryawa kowace shekara
Da’awa: Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi da’awar cewa daliban da suka rubuta jarrabawar kammala makaranta na SSCE a shekarar 2025 sun fi na kowane jiha nasara. Hukunci: Karya…