Da’awa: Kafar yada labaran Sahara Reporters ta ba da bayanai (asserted) cewa Nyesom Wike, ministan babban birnin Najeriya ya kauracewa taron majalisar koli saboda shugabancin Hukumar Zabe mai Zamankanta ta Kasa INEC. Hukunci: Karya ce! Shedu da aka tabbatar sun nunar da cewa ministoci a Najeriya ba mambobi ba ne na majalisar koli, babu kuma …
Babu sheda cewa Zamafara ta tura Askarawa 500 don yakar ‘yanfashin daji su kadai
Da’awa: Wata wallafa a shafin Facebook (claims) ta yi da’awar cewa gwamnan Zamfara ya tura ‘yanbijilanti da aka fi sani da Askarawa 500 don shawo kan matsalar tsaro ta hanyar “ shiga yaki da ‘yanfashin daji ko ‘yanbindiga maimakon jira sai sun kawo hari.’’ Hukunci: Babu isassun shedu, duk da cewa gaskiya ne an kaddamar …




