A kwanan nan ne al’ummar musulmi a fadin duniya suka gudanar da ibadar sallar layya, wadda ake yanka dabbobin ni’ima irinsu rago, bunsuru, tunkiya, shanu, da dai sauransu domin sadaukarwa da neman kusanci ga Allah. ‘Ya ‘yan maraina ko kuma gwailo, wani bangare ne na jikin dabbobi da ke da muhimmancin wajen haihuwa ga namiji. …
Babu sheda cewa Zamafara ta tura Askarawa 500 don yakar ‘yanfashin daji su kadai
Da’awa: Wata wallafa a shafin Facebook (claims) ta yi da’awar cewa gwamnan Zamfara ya tura ‘yanbijilanti da aka fi sani da Askarawa 500 don shawo kan matsalar tsaro ta hanyar “ shiga yaki da ‘yanfashin daji ko ‘yanbindiga maimakon jira sai sun kawo hari.’’ Hukunci: Babu isassun shedu, duk da cewa gaskiya ne an kaddamar …




