Cikakken bayani Wata takaddamar da ta afku kwanan nan tsakanin Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban kasa da Akinwumi Adesina, shugaban bankin raya kasa ta Afirka wato AfDB, ya mayar da hankulan jama’a kan batun tarihin tattalin arzikin Najeriya da yadda ake fassara alkaluman da ke kwatanta jimlar abin da kasa ke samu kowace …
BINCIKE: Buhari ya kaddamar da filin tashi da saukar jiragen sama na naira biliyan ₦15 a jihar Nasarawa sai dai yabi sahun manyan ayyuka marasa tasiri a Najeriya
Bayan gina shi a fadin kasa mai girman hekta 1,000, filin tashi da saukar jiragen saman na birnin Lafiya da aka tsara za a rika saukar jiragen dakon kaya a…