When Temitope Afolabi realised her husband could get imprisoned due to a N48 million debt he incurred from a bad business deal, she resolved to become a surrogate to earn money to save him. She had initially considered selling one of her kidneys, but unable to find a source, she settled for being a surrogate. …
Yadda shafin Facebook, bayanan da ba daidai ba, da gazawar dokoki ke jefa matan Najeriya cikin sarkakiya in sun je daukar ciki wa wadanda ba su iya dauka da kansu dan samun kudi
Bayan da Temitope Afolabi ta fahimci cewa maigidanta na iya zuwa kurkuku saboda bashin nera milliyan 48 din da ke kansa sakamakon wani cinikin kasuwancin da ya lalace ne ta…