Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yada hoto (screenshot) na da’awar wani me amfani da shafin X wanda ke cewa fasgo na Afurka ta Kudu shi ne mafi karfi a Afurka duk da cewa kudinsa bai kai na Najeriya ba. Hukunci: KARYA CE. Ya zuwa wannan shekara ta 2025, fasgo na Seychelles shine …
Maganar cewa an kirkiri shafin yanar gizo da AI don karyata digirin girmamawa na Rarara ba gaskiya ba ce
Da’awa: Wani jarumin barkwanci ya yi ikirarin cewa an yi amfani da AI wato manhajar da ke kwaikwayon dabi’un dan adam, aka kirkiri wani shafin yanar gizo da ya fitar…