Da’awa: Santa Trump ya wallafa ( posted) wani bidiyo na Fafaroma Francis mai rasuwa shafin X inda ya nuna shi da hannye har guda uku abin da ke zama wani abu na daban. Hukunci: KARYA CE! Asalin bidiyon a shafin Fadar Vatican ya nuna shi da hannu guda biyu ne kadai, dabarun gano asalin bidiyo …
Da gaske ne wai abun goge baki na da lahani ga kwakwalwar dan adam?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin instagram, unfilteredr3ailty, ya wallafa bidiyon da ke da’awar cewa sabulun goge hakora ko kuma toothpaste kamar yadda aka san shi da turanci “na zaman…