Da’awa: wani mai amfani da shafin Facebook da wasu a X na da’awar cewa Amurka ta kaddamar da hare-hare ta sama a Kaduna Verdict: Misleading! While an airstrike was recently launched against terrorists in Kaduna, this operation was initiated by the Nigerian Air Force, not the US. Cikakken bayani Na tsawon kwanaki da dama yanzu, …

