Da’awa: Masu amfani da shafin Facebook da dama sun yi da’awa (claim) cewa China ta yi gargadi ga mutanenta su guji zuba jari ko gina kamfanoni na miliyoyin daloli a jihar Legas bayan da mahukunta a jihar suka rushe wasu gine-gine a filin baje koli na jihar. Hukunci: Karya ce! Babu wata majiya mai tushe …
False! Sadio Mané and wife welcomed baby girl, not twins
CLAIM: A viral image on Facebook by Fred Arocho claimed that Al Nassr and Senegalese football star Sadio Mané and his wife, Aisha Tamba, welcomed twins. VERDICT: False. The image is fabricated. Sadio Mané and his wife, Aisha Tamba did not pose for any photo with newborn twins. Official club and media sources confirm that …

