Da’awa: Wani mai amfani da shafin X ya wallafa bidiyon da ke da’awar cewa wani tsohon mamban kumgiyar Boko Haram ya shigo hannun mahukunta bayan da aka kama shi ya na saidawa ‘yan ta’addan makamai. Hukunci: Yaudara ce! Rahotannin kafafen yada labarai sun bayyana wanda aka kama a sunan yana saidawa ‘yan ta’adda makamai a …
Da gaske ne yana da amfani a jinkirta yanke cibiya
Da’awa: Jinin da ke shiga jikin jariri daga uwa na da amfani ga lafiyar jariri sannan kada a yi hanzari wajen yanke cibiya da ke hade jariri da mahaifar uwarsa.…