The word choices leave the trend in plain sight for anyone armed with the right keywords. It is a fraud — a tutorial and tips for anyone without access to information. Over the past few years, Nigeria has battled with a wave of internet fraud allegations and investigations linked to its nationals. In July 2025, …
Gwamnan Kano ya yi kuskure wajen bayyana sakamakon shekarar ta 2025 na jiharsa a jarrabawar SSCE na cikin gida wadda hukumar NECO ke shiryawa kowace shekara
Da’awa: Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi da’awar cewa daliban da suka rubuta jarrabawar kammala makaranta na SSCE a shekarar 2025 sun fi na kowane jiha nasara. Hukunci: Karya…