DA’AWA: Wasu sun jefi sarkin Kano Sanusi na biyu yayin da ya ke jawabi a gidan gwamnatin Kano HUKUNCI: Yaudara ce! Babu wata sheda da ta tabbatar da cewa an jefi sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu a fadar gwamnatin jihar Kano. CIKAKKEN SAKO “Yau din nan muna cike da farinciki” a cewar Junaidu Aminu …
Misleading! Soldier caught supplying ammunition to terrorists, not repentant terrorist
Claim: An X user shared a video claiming that a repentant Boko Haram member was caught attempting to supply ammunition to terrorists. Verdict: Misleading! Media reports identified the apprehended individual…