Da’awa: Tsohon shugaban Najeriya Ibrahim Babangida ta hanyar shafin X an yi zargin yayi jinjina ga tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari saboda amincewa da Abiola a matsayin shugaban kasa, sannan ya yaba wa ‘yan Najeriya saboda damar da suka samu wajen gudanar da zabe mai cike da adalci. Hukunci: Yaudara ce! Duk da cewa Babangida …
Shin da gaske ne an yi yunkurin kashe Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin a kwanan nan?
Da’awa: Kasar Ukraine ta kai wa shugaban shugaban Russia hari a cikin motarsa a birnin Moscow. Hukunci: Babu isashshen hujja da zai tabbatar da labarin yunkurin kashe shugaban kasar Rasha…