Da’awa: Wani mai amfani da shafin X na da’awar cewa fiye da kashi 70 cikin 100 na al’ummar Najeriya ba su da ilimi. Hukunci: Karya ce! Binciken baya-bayan nan wanda ma’aikatar ilimi a Najeriya ta yi ta yi kiyasin cewa kashi 31 cikin dari ne kadai ba su da ilimi. Cikakken bayani Yayin da ake …
Shin da gaske ne an yi yunkurin kashe Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin a kwanan nan?
Da’awa: Kasar Ukraine ta kai wa shugaban shugaban Russia hari a cikin motarsa a birnin Moscow. Hukunci: Babu isashshen hujja da zai tabbatar da labarin yunkurin kashe shugaban kasar Rasha…