Inibehe Okon, wanda ke ikirarin cewa shi kwararren likitan kwakwalwa ne ya shiga matsala inda ake zarginsa da zamba a harkokin iilimi, tare da tabbatar da cewa shi ba dalibin jami’ar Texas da ke Austin ba ne kamar yadda ya ke zargi, DUBAWA na da tabbacin hakan. Ranar Talata 25 ga watan maris na shekarar …
Shin da gaske ne an yi yunkurin kashe Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin a kwanan nan?
Da’awa: Kasar Ukraine ta kai wa shugaban shugaban Russia hari a cikin motarsa a birnin Moscow. Hukunci: Babu isashshen hujja da zai tabbatar da labarin yunkurin kashe shugaban kasar Rasha…