Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook yayi da’awar cewa amfani da albasa na da tasiri ga lafiyar mafitsara. Hukunci: A kwai kanshin gaskiya a bayanin, ko da yake wasu bincike na masana a fanin lafiya sun tabbatar da albasa da tafarnuwa suna da muhimmanci kan abin da ya shafi lafiyar mafitsara, sai dai wannan …
Abubuwan da kundin tsarin mulki ya tanada game da dakatarwar Sanata Natasha
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya umarci jami’an tsaro su fitar da Natasha Akpoti-Uduaghan daga cikin zauren majalisar a ranar 20 ga Fabrairu, 2024, bayan ta ki zama akan…