Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya umarci jami’an tsaro su fitar da Natasha Akpoti-Uduaghan daga cikin zauren majalisar a ranar 20 ga Fabrairu, 2024, bayan ta ki zama akan kujerar zama da aka ware mata. A ranar 25 ga Fabrairu, 2025, majalisar ta mika wa kwamitin da’a, da karbar koken jama’a don binciken halayyar …
Shin akwai alaka tsakanin amfani albasa da halittar prostate da ke a mafitsara?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook yayi da’awar cewa amfani da albasa na da tasiri ga lafiyar mafitsara. Hukunci: A kwai kanshin gaskiya a bayanin, ko da yake wasu…