Da’awa:Wani ma amfani da shafin instagram ya ce akwai sabon binciken da ke nuna cewa rashin wanke hankora da daddare kafina a kwanta na iya kara hadarin kamuwa da cututtukan da ke da nasaba da zuciya. Hukunci: Da gaske ne. Sakamakon bincike daban-daban na nuna cewa cututtukan hakora, wadanda ke da alaka da dabi’ar rashin …