HOT SOURCE NEWS

Everything News

Da gaske ne gwamnatin Najeriya ta haramta fitar da masara tare da bayar da damar shigowa da ita daga ƙasashen waje?

Da’awa: Wani mai amfani da shafin X ya yi da’awar cewa gwamnati ta hana a fita da masara zuwa kasashen waje kuma an bada damar shigowa da masarar a Nijeriya. Hukunci: Yawanci Gaskiya ne! Gwamnatin Nijeriya ta haramta fita da masara zuwa kasashen waje, sai dai ta bayar da damar shigowa da masarar ne tsakanin …