Bidiyon da ya bayyana a shafin Facebook ya na nuna Haaland na baiwa Arteta hakuri na bogi ne

Da’awa: Wani shafin Facebook ya wallafa bidiyon da ke zargin wai Haaland ya fito fili ya baiwa Arteta hakuri. Hukunci: Yaudara ce! Rahotanni sun bayyana mana cewa hirar da aka yi a cikin bidiyon, an yi shi ne bayan wasan da aka yi tsakanin Manchester City da Aston Villa ranar Asabar 21 ga watan Disamban … 

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.