Da’awa: Wasu masu amfani da shafukan sada zumunta kamar a wadannan wurare (here, here da here}sun yi da’awar cewa sashin binciken manyan laifuka na Amurka FBI sun gano kudade miliyan dubu biyar na Dalar Amurka da gwala-gwalai wadanda kudinsu ya kai Dala miliyan 700 a gidan tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ke birnin New …