Da’awa: Wani shafi da aka tantance a Facebook ya wallafa wani labari (narrative) cewa gwamnoni a arewacin Najeriya sun yi watsi da amfani da harshen Ingilishi wajen koyarwa a makarantu da ke yankin arewacin na Najeriya. Hukunci: Karya ce. Duk da cewa daya daga cikin gwamnoni a yankin na arewacin Najeriya ya bukaci ganin a …