DUBAWA ChatBot: Hanyar gano gaskiyar labari cikin sauki

Wata kirkira da ta kafa tarihi a  kungiyar kafafan yada labaran Afurka a kokari na yaki da labaran karya da labaran karya da gangan shine samar da manhajar gano gaskiyar labari ta DUBAWA Chatbot. Wannan muhimmiyar manhajar, kwararru ne daga cibiyar raya aikin jarida da kirkire-kirkire (Centre for Journalism Innovation and Development (CJID)/DUBAWA) suka samar … 

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.