Duk da kasancewarsa wani dandali da ake samun bayanai na karya, kafafan sadarwar zamani sun kasance wata kafa da mutane da dama ke ziyarta don neman bayanai da ke da alaka da lafiya, yayin da a hannu guda masu aikin gano gaskiyar bayanai suke aiki shekara bayan shekara a kokari na tsaftace dandalin sadarwar ta …