A cikin watan Disemban 2024, Asusun Kula da Ilimi da Kimiya da Al’adu na Majalisar Dinkin Duniya wato UNESCO ya sanya Hawan Sallah ko Daba cikin manyan ababen tarihi na kasar Hausa saboda muhimmanci da wannan al’adar ke da ita a yankin da ke da akasari Hausawa mabiya addinin Islama. A cikin wannan gudunmawar, Yusuf Bala …