Wata rana an wayi gari da hayaniya da safiya da kararrakin babura, sai dai wannan yanayi ya sauya da tsakiyar rana. Sojoji sun cika titina, sun karbe tashar yada labarai sun kuma bayyana cewa an rushe gwamnati, dare na yi kuwa shiru kake ji juyin mulki da ake rade-radi ya tabbata. Irin wannan yanayi shigensa …