Shin da gaske ne Elon Musk na kirkirar mutum-mutumi da zai taimaka wa mata wajen goyon ciki kamar yadda wata mai da’awa a shafin Facebook ta wallafa?

Da’awa: Wata mai amfani da shafin Facebook Judith James tayi da’awa (claims) cewa  Elon Musk na aikin samar da wani mutum-mutumi da zai taimaka wa mata wajen goyon ciki.  Hukunci: Karya ce! Bayani daga “We, Robots” da  Tesla dama wasu kafofi a hukumance sun tabbatar da cewa babu wani aiki da ake yi mai kama … 

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.