Al’adu da zamantakewa: Kaciyar mata da matsayinta a wajen Hausawa

Kaciya wata hanya ce da al’ummomi daban-daban a cikin wannan duniya suke bi wajen cire fatar da ta rufe kan azzakarin namiji don yin biyayya ga dokokin al’ada ko addini. A al’adance tun kafin zuwan addinin Musulunci ƙasar Hausa da kuma karɓar sa da Hausawa suka yi, al’ummar Hausawa na yi wa ‘ya’yansu maza kaciya. … 

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.