Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook na da’awar cewa gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya sanar cewa za’a gudanar da bukuwan aure kyauta tsakanin ‘yan asalin jiharsa da Filanin da ke zama a jihar. Hukunci: Yaudara! Binciken DUBAWA ya nuna cewa hoton ma da aka hada labarin an gyara shi, ta yadda zai zo …