Sojoji sun yi watsi da da’awar cewa shugaban sojan kasa ya mutu

Da’awa: Akwai kafafan yada labarai da dama a shafin Facebook wadanda ke da’awar cewa shugaban sojan kasa a kasar Taoreed Lagbaja, ya rasu. Hukunci: KARYA CE. Shelkwatar sojan Najeriya ta yi watsi da da’awar da ake fadi cewa shugaban sojojin ya rasu, haka nan suma wasu kafofin yada labarai sahihai sun tabbatar da cewa shugaban … 


Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading