Shin ‘Yan Najeriya ke Biyan mafi Karancin Haraji a Duniya?

Da’awa: Wani mai amfani da shafin X said ya bayyana cewa ‘yan Najeriya ke biyan mafi karancin haraji a duniya. Hukunci: Karya ce. Yayin da ake kallon Najeriya a matsayin guda daga cikin kasashe da ke samun kudade kadan daga haraji, wannan baya nufin al’ummar kasar suna biyan mafi kankanta na haraji. Hamshakin dan kasuwar … 


Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading