Shin Babangida ya goyi bayan a kama masu neman a kori al’ummar Igbo #IgboMustGo?

Da’awa: Wani mai amfani da shafin X yayi da’awar (claim) cewa Ibrahim Babangida yayi kira ga gwamnatin tarayya ta kama mutane da ke neman a kori al’ummar Igbo.. Hukunci: Karya ce. DUBAWA ta gano babu wata hujja cewa Babangida yayi kira da a kama mutane da ke son ganin an kori al’ummar Igbo, mai magana … 


Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading