Da’awa: Omoyele Sowore, dan fafutuka a Najeriya ya je taro a Amurka inda ya tada hargitsi (disrupt a town hall meeting) a taron da ke zama na magoya bayan gwamnati inda ya nuna adawa da kisan masu zanga-zanga a Najeriya. Hukunci: Yaudara ce! Ko da yake Mista Sowere na nuna fishinsa a lokutan tarukan ‘yan …