Cikakken Sakon A wani hukuncin Kotun Koli da ya kafa tarihi a ranar Alhamis 11 ga watan Yuli, 2024 a Najeriya, kotun ta ba da cin gashin kai ga kananan hukumomi 774 da ke fadin kasar. Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin tarayya ta kai karar gwamnonin jihohin kasar 36 saboda yadda suke wasarairai …