Da’awa: Wani mai shafin X na da’awar wa shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio ya ce za su amince da shirin sayen sabon jirgin saman da shugaban kasa zai rika hawa duk da halin yunwar da ‘yan Najeriya ke ciki. Hukunci: Karya ce! Babu hujjar wai Akpabio ya ce majalisar dattawa za ta amince da shirin …