Ba haka ba ne! NYSC ba ta shirin sauya wa masu yi wa kasa hidima rigar inifam

Da’awa: wani mai amfani da shafin Facebook na da’awar cewa Hukumar NYSC na so ta dinkawa masu yi wa kasa hidima sabbin inifam Hukunci: Karya ce! Shafin da hukumar ke amfani da shi a hukumance bai yi wani bayani kamar haka ba. Sa’annan binciken mahimman kalmomin dada muka yi bai nuna mana labarin a shafukan … 


Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading