Da’awa: Wani mai amfani da shafin X, Kawu Garba (@KawuGarba), yayi da’awar (claimed) cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan N400,000 a matsayin mafi karancin albashi. Hukunci: Karya ce! Kasashe kamar Seychelles da Libya da Morocco na biyan sama da N400,000 a matsayin mafi karancin albashi. Cikakken Sakon Gwamnatin Tarayyar Najeriya na fuskantar …
Discover more from HOT SOURCE NEWS
Subscribe to get the latest posts sent to your email.