Da’awa: Wani mai amfani da shafin X yayi da’awa (claimed) cewa sanata a Najeriya yana daukar naira miliyan 2.48 a duk wata a matsayin gundarin albashinsa (salarinsa) baya ga wasu abubuwan. Hukunci: Akwai kanshin gaskiya a labarin!Shugaban majalisar dattawa a Najeriya na karbar salari miliyan 2.48 duk wata, sai dai sauran sanatoci na karbar naira …