Alaka tsakanin kasa da kasa: Me ake nufi da yarjejeniyar  Samoa, me yasa Najeriya ke jan kafa wajen sanya hannu

Kungiyar Tarayyar Turai (EU)  da kawancen kasashen Afrika da yankin Caribbeans da na yankin Pacific (OACPS) da Najeriya ke zama mamba a baya-bayan nan sun kulla wata yarjejeniya da ake kira Yarjejeniyar Samoa.   Yarjejeniyar ta Samoa ta kunshi yadda kasashen na Tarayyar Turai 15 za su yi alaka da kasashe 79 na Africa da yankin … 


Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Discover more from HOT SOURCE NEWS

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading