Shin idan har abinci ya yi kwana uku a firji zai iya yin lahani ga mutun har ma ya kai ga mutuwarsa?

Da’awa: Ajiye abinci a firij na tsawon kwana uku zai iya kashe mutum Hukunci: Yaudara ce! Abincin da ya yi kwana uku a firji ba zai iya kashe mutum ba. CIKAKKEN BAYANI Ba da dadewan nan ba ne Jaridar Leadership Hausa a Nijeriya ta ruwaito Darakta Janar ta NAFDAC Farfesa Mojisola Adeyeye na kira ga … 

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.