Da’awa: Wani mai mafani da shafin Facebook na da’awar wasu ‘yan ta’addar da ake zargi Fulani ne sun cire kan shugaban kungiyar kiristocin Najeriya na CAN a jihar Adamawa. Hukunci: Yaudara ce. Rahotannin da mu ka samu sun nuna cewa bidiyon da aka yo amfani da shi wajen da’awar tsoho ne tunda tun a shekarar …

