Da’awa: Wani mai amfani da shafin X, Biafra_Daily Mirror (@biafra_daily), yayi da’awa claimed cewa mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya tashi daga gidansa da gwamnati ta bashi na kudi naira miliyan dubu 21 saboda ya gano cewa an makala na’urar CCTV ba tare da saninsa ba. Hukunci: Yaudara ce. Babu wata sheda da ta nuna …
BINCIKE: Buhari ya kaddamar da filin tashi da saukar jiragen sama na naira biliyan ₦15 a jihar Nasarawa sai dai yabi sahun manyan ayyuka marasa tasiri a Najeriya
Bayan gina shi a fadin kasa mai girman hekta 1,000, filin tashi da saukar jiragen saman na birnin Lafiya da aka tsara za a rika saukar jiragen dakon kaya a…