Da’awa: An yada wani labaria kafafen sada zumunta da ke cewa Majalisar Tarayya ta amince da ƙirƙiro sabbin jihohi 12. Hukunci: Yaudara ce. Wannan labari ba gaskiya ba ne, majalisa na tattaunawa ne, amma ba a kammala kuma ba amince da sabbin jihohi ba. Cikakken bayani A ‘yan kwanakin nan, an sake yada labarin cewa …
Weekly Round-Up: Top five claims DUBAWA verified last week
For the latest edition of DUBAWA’s weekly round-up, we covered controversial issues from sport, politics, and health that went viral in Nigeria. We also went beyond Nigeria’s borders to provide context for matters of public interest. Here are some of the claims we fact-checked: Sierra Leonean footballer Momoh I. Kamara won the CAF Young African …



