Yayin da ake cigaba da samun bayanan da ke shigowa da tallafin kasashen waje dan yaudarar jama’a wadanda kuma su ke cigaba da kasancewa barazana ga daidaiton kasa, Cibiyar Samar da Sabbin Dabarun Aikin Jarida daTabbatar da Cigaba ko kuma CJID ta kaddamar da wani shirin da zai yi amfani da kafafen yada labarai wajen …

