Da’awa: Jinin da ke shiga jikin jariri daga uwa na da amfani ga lafiyar jariri sannan kada a yi hanzari wajen yanke cibiya da ke hade jariri da mahaifar uwarsa. Hukunci: Gaskiya ne! Shedu daga jami’an kimiya da wasu hukumomi na lafiya da kwararru a fannin na lafiya sun goyi bayan jinkirta yanke cibiya kasancewar …
Yaudara ce! Sojan da aka kama ya na baiwa ‘yan ta’adda makamai ba tsohon dan ta’adda ba ne
Da’awa: Wani mai amfani da shafin X ya wallafa bidiyon da ke da’awar cewa wani tsohon mamban kumgiyar Boko Haram ya shigo hannun mahukunta bayan da aka kama shi ya…